hoge
Appearance
Hoge Wata dunÆulalliyar Æasa ce da take dunÆulewa sanadiyyar laima har take bushewa a hakan.
Misalai
[gyarawa]- Anyi amfani da hoge wajen gina gidan.
- Hoge ta dunÆuke a hanyar ruwa.