Jump to content

Islamabad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Islamabad
اسلام آباد‬‎ (ur)


Suna sabodaMusulunci da -abad (en) Fassara
Wuri
Map
 33°41′56″N 73°02′13″E / 33.6989°N 73.0369°E / 33.6989; 73.0369
Ƴantacciyar ƙasaPakistan
Administrative territorial entity of Pakistan (en) FassaraIslamabad Capital Territory (en) Fassara
Babban birnin
Pakistan (1966)
Yawan mutane
Faɗi1,014,825 (2017)
 Yawan mutane1,120.12 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili906 km²
Altitude (en) Fassara490 m-620 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1960
Tsarin Siyasa
 GwamnaSheikh Ansar Aziz (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo44000
Tsarin lamba ta kiran tarho051
Wasu abun

Yanar gizoislamabad.gov.pk
Islamabad.

Islamabad birni ne, da ke a yankin Babban birnin tarayyar, a ƙasar Pakistan. Shi ne babban birnin Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan ɗaya. An gina birnin Islamabad a shekara ta 1960.