Jump to content

Auckland

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Auckland
Tāmaki Makaurau (mi)
Auckland (en)


Suna sabodaGeorge Eden, 1st Earl of Auckland (en) Fassara
Wuri
Map
 36°50′57″S 174°45′55″E / 36.8492°S 174.7653°E / -36.8492; 174.7653
Commonwealth realm (en) FassaraSabuwar Zelandiya
Region of New Zealand (en) FassaraAuckland (mul) Fassara
Babban birnin
Auckland (mul) Fassara
Colony of New Zealand (en) Fassara (18411865)
Sabuwar Zelandiya (18411865)
Yawan mutane
Faɗi1,470,100 (2020)
 Yawan mutane2,629.87 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Harshen Māori
Labarin ƙasa
Yawan fili559 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuWaitematā Harbour (en) Fassara, Manukau Harbour (en) Fassara da Hauraki Gulf / Tīkapa Moana (en) Fassara
Altitude (en) Fassara196 m
Wuri mafi tsayiMaungawhau / Mount Eden (en) Fassara (196 m)
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1840
Tsarin Siyasa
 GwamnaWayne Brown (en) Fassara (2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo0600–2699
Tsarin lamba ta kiran tarho09
Wasu abun

Yanar gizoaucklandnz.com
Auckland

Auckland (lafazi: /oklan/) birni ne, da ke a ƙasar Sabuwar Zelandiya. Shi ne birnin mafi girman ƙasar Sabuwar Zelandiya. Auckland yana da yawan jama'a 1,467,800 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Auckland a karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Auckland Phil Goff ne.